A few Hausa questions from the bank. The full set is searchable free.
#1
JAMB2025
'Mai doki ya yi dokin barawo" yana nufin me?
ATaimakawa ba tare da sani ba
BHukunci
CWauta
DGaskiya
#2
JAMB2025
Su_______zuwa kasuwa." Wace kalma ta dace?
Ake
Bka
Ckan
Dna
#3
JAMB2024
Fassara wadannan: They bought a new umbrella. Sun..........................lema.
Abata
Bkawo
Csayo
Dyaga
#4
JAMB2023
Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan
Abayanau
Bsuna
Csuna
Dadadi B. aikatau
#5
JAMB2022
Ware bare.
A/f/
B/t/
C/b/
D/d/
#6
JAMB2020
"Wani yaro fari ya rubuta jarabawa jiya". Kalmar da aka ja wa layi......... ce
Asuna
Bsifa
Cbayanau
Daikatau
#7
JAMB2019
Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
AUku
BBiyu
CBiyar
DHudu
#8
JAMB2018
PASSAGE 2: Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau, Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su b; gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala d 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne marar kirki?