Hausa past questions: JAMB UTME 2023
39 objective questions, with answers. Free to read and practise.
Sit this paper
39 questions, one at a time, marked as you go or at the end. No account needed.
- 1.'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
- A.fadi
- B.Audu
- C.ya fadi
- D.a rigingine
Show answerHide answer
Answer: D a rigingine
- 2.'Fati ta dafa abinci'. Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.
- A.aikatau
- B.bayanau
- C.suna
- D.sifa
Show answerHide answer
Answer: A aikatau
- 3.'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
- A.Shud'iya
- B.Jiya
- C.Mota
- D.Malam
Show answerHide answer
Answer: B Jiya
- 4.'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne
- A.da
- B.yau
- C.shi
- D.aka
Show answerHide answer
Answer: C shi
- 5.'Ni da kai da su duk dogaye ne.' Wakilin suna nawa ne a wannan jimla?
- A.Biyu
- B.Uku
- C.Biyar
- D.Hudu
Show answerHide answer
Answer: B Uku
- 6."Audu ya hau keke sabo jiya." Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?
- A.Biyu
- B.Uku
- C.Hudu
- D.Biyar
Show answerHide answer
Answer: A Biyu
- 7."Shehu ya harbi zomo fari" Fito da sifa daga wannan jimlar.
- A.ya
- B.Harbi
- C.Shehu
- D.Fari
Show answerHide answer
Answer: D Fari
- 8."Tafi ka d'auko ruwa a rijiya" Wannan misali ne na jimla
- A.bayanau
- B.umurtau
- C.korau
- D.Karfafau
Show answerHide answer
Answer: B umurtau
- 9."Wata akuya baka ta haifi tagwaye". Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
- A.tagwaye
- B.akuya
- C.haifi
- D.baka
Show answerHide answer
Answer: C haifi
- 10.AUNA FAHIMTAInstruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Layin jirgi ya ratsa wad'annan garuruwa in ban da
- A.Paiko
- B.Mokwa
- C.Jebba
- D.Ilorin
Show answerHide answer
Answer: A Paiko
- 11.Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan
- A.sifa
- B.aikatau
- C.dirka
- D.suna
Show answerHide answer
Answer: B aikatau
- 12.Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
- A.adadi
- B.sifa
- C.jam'i
- D.aikatau
Show answerHide answer
Answer: D aikatau
- 13.Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
- A.Uku
- B.Hudu
- C.Biyu
- D.Biyar
Show answerHide answer
Answer: A Uku
- 14.Duk wad'annan misalam kalmomi umurtau ne in ban da
- A.kwanta
- B.tashi
- C.C. tafi
- D.d'azu
Show answerHide answer
Answer: C C. tafi
- 15.Duk wadannan kalmomin bayanau ne in ban da
- A.dama
- B.gefe
- C.gobe
- D.gida
Show answerHide answer
Answer: D gida
- 16.Fito da suna gagara-kirga
- A.Wando
- B.Garke
- C.Yashi
- D.Ayari
Show answerHide answer
Answer: C Yashi
- 17.Fito da wakilin suna na biyu, namiji, tilo
- A.ni
- B.ke
- C.kai
- D.ita
Show answerHide answer
Answer: A ni
- 18.Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
- A.su
- B.mu
- C.ita
- D.ku
Show answerHide answer
Answer: A su
- 19.Gano jimla korau a wad'annan.
- A.Kar ka zo gobe
- B.Ya zo jiya C
- C.Ta iya kitso
- D.Ta yi zugu
Show answerHide answer
Answer: A Kar ka zo gobe
- 20.Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. A sashen 'yan tireda ake samun
- A.Karaya
- B.lemu
- C.gwanda
- D.jagira
Show answerHide answer
Answer: D jagira
- 21.Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Ana samun Rawara a sashen
- A.kayan abinci
- B.'yan kifi
- C.'yan gwangwan
- D.kayan gwari
Show answerHide answer
Answer: A kayan abinci
- 22.Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Duk wad'annan kayan gwari ne in ban da
- A.kankana
- B.Lemu
- C.Karfasa
- D.ayaba
Show answerHide answer
Answer: C Karfasa
- 23.Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Kasuwar Gwari ta yi makwabtaka da .......... a bangaren kudu.
- A.garin Bosso
- B.garin Kuta
- C.garin Paiko
- D.kamfanin Janhol
Show answerHide answer
Answer: D kamfanin Janhol
- 24.Jam'in Boyayye - Boyayyu. Korarre -
- A.Korarruwa
- B.Korarru
- C.Korarriya
- D.Korarra
Show answerHide answer
Answer: B Korarru
- 25.Jimla mai goyo daidai take da
- A.korau
- B.nufatau
- C.sassauka
- D.hard'ad'd'iya
Show answerHide answer
Answer: C sassauka
- 26.Kalmar da aka ja wa layi ......... ce
- A.sifa
- B.suna
- C.aikatau
- D.bayanau
Show answerHide answer
Answer: C aikatau
- 27.Kwatancen kamannin abubuwa ko motsinsu shi ne asalin kalmomi a harshe in ji ra'in'
- A.Ding-Dong
- B.Bow-Wow
- C.Ajiyar Allah
- D.Hasumayar Babila
Show answerHide answer
Answer: D Hasumayar Babila
- 28.Mutane sun tafi da Bello". Kalmar da aka ja wa layi na iya d'aukar A kai B shi C mu D ku
- A.kai
- B.shi
- C.mu
- D.ku
Show answerHide answer
Answer: B shi
- 29.Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan
- A.bayanau
- B.suna
- C.suna
- D.adadi B. aikatau
Show answerHide answer
Answer: A bayanau
- 30.Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar ............ ce
- A.korewa
- B.bayani
- C.tambayau
- D.Karfafawa
Show answerHide answer
Answer: C tambayau
- 31.Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?
- A.Malam ya tafi
- B.Binta ta haihu
- C.Kande doguwa ce
- D.Akuya ta mutu
Show answerHide answer
Answer: C Kande doguwa ce
- 32.Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
- A.Huhu-huhu yake sayar da goronsa
- B.Nan-nan ya kasa kai damin dawa
- C.Koriyar mota ta fi
- D.Rigar da ta kone baka ce
Show answerHide answer
Answer: B Nan-nan ya kasa kai damin dawa
- 33.Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
- A.Audu ya ci nama
- B.Akuyar Bello ta mutu
- C.Keken Gambo kore ne
- D.Jamila ta iya tuwo
Show answerHide answer
Answer: B Akuyar Bello ta mutu
- 34.Wakili ya auri wata farar yarinya." Kalmar da aka ja wa layi ........... ce.
- A.bayanau
- B.aikatau
- C.suna
- D.sifa
Show answerHide answer
Answer: B aikatau
- 35.Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
- A.ita
- B.ke
- C.kai
- D.ku
Show answerHide answer
Answer: A ita
- 36.Ware bare daga wadannan
- A.Launi-launi
- B.Ayari-ayari
- C.Kungiya-Rungiya
- D.Garke-garke
Show answerHide answer
Answer: D Garke-garke
- 37.Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
- A.Littafi
- B.Katifa
- C.Korama
- D.Takarda
Show answerHide answer
Answer: A Littafi
- 38.Ware bare dangane da sunayen yanka.
- A.Danlami
- B.Balarabe
- C.Audu
- D.Danladi
Show answerHide answer
Answer: B Balarabe
- 39.Ware sunan da ba gama-gari ba.
- A.Dabba
- B.Kwaro
- C.Kungiya
- D.Mutum
Show answerHide answer
Answer: D Mutum
Printing is turned off here to protect the question bank. Get the SmarTest app to study offline.
More free Hausa papers
JAMB Hausa 2017–2020 is in the app
The latest five years of each paper are free here. The SmarTest app has every year we hold, a worked explanation for each answer, and timed mock exams. It works offline.
Android, Windows, Mac and Linux