Skip to content

Hausa past questions: JAMB UTME 2022

39 objective questions, with answers. Free to read and practise.

Sit this paper

39 questions, one at a time, marked as you go or at the end. No account needed.

  1. 1.
    'Aliyu yana cin abinci kuma yana surutu'. Kalmar mahadi a nan ita ce.
    1. A.kuma
    2. B.abinci
    3. C.Aliyu
    4. D.ci
    Show answer

    Answer: A kuma

  2. 2.
    'Yadda ake kunun zaki' misali n insha'in
    1. A.siffatau
    2. B.muhawara
    3. C.labari
    4. D.bayani
    Show answer

    Answer: A siffatau

  3. 3.
    "Wani yaro fari ya rubuta jarabawa jiya". Kalmar da aka ja wa layi ............... ce
    1. A.bayanau
    2. B.aikatau
    3. C.sifa
    4. D.suna
    Show answer

    Answer: A bayanau

  4. 4.
    "Zauna, kuma ka yi shiru' Wannan misali ne na jimla
    1. A.bayyanau
    2. B.umurtau
    3. C.Korau
    4. D.tabbatau
    Show answer

    Answer: D tabbatau

  5. 5.
    Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. .Duk wad'annan dabbobin sun iya ruwa in banda
    1. A.jakuna
    2. B.dawaki
    3. C.agwagi
    4. D.shanu
    Show answer

    Answer: B dawaki

  6. 6.
    Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. .Ruwa ya yi awon gaba da wad'annan in ban da
    1. A.Asabari
    2. B.Randuna
    3. C.Gadaje
    4. D.Akwatuna
    Show answer

    Answer: B Randuna

  7. 7.
    Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. .Wane ne jama'a ke yi wa jaje saboda kirkinsa?
    1. A.Dantata
    2. B.'Dan'umma
    3. C.Bala
    4. D.Jikan Dira
    Show answer

    Answer: D Jikan Dira

  8. 8.
    Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. .Wane ne marar kirki?
    1. A.Bala
    2. B.Jikan Dara
    3. C.'Dan'umma
    4. D.Dantata
    Show answer

    Answer: B Jikan Dara

  9. 9.
    Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jamaʼa kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa .. Burgami da gafaka da zabira sun tsira daga ambaliya saboda.
    1. A.iya ruwansu
    2. B.Kafi mai kyau
    3. C.nauyinsu
    4. D.suna kulle a rumbu
    Show answer

    Answer: D suna kulle a rumbu

  10. 10.
    Ana amfani da ganda wajen furta
    1. A./h/
    2. B./m/
    3. C./y/
    4. D./d/
    Show answer

    Answer: D /d/

  11. 11.
    Babana ya sayo mani karamar mota ja Kalmomin sifa nawa za a samu?
    1. A.Uku
    2. B.Hudu
    3. C.Shida
    4. D.Daya
    Show answer

    Answer: D Daya

  12. 12.
    FASSARA First aid box
    1. A.Akwatin taimako
    2. B.Akwatin agajin gaggaw
    3. C.Akwatin farkon agaji
    4. D.Agajin akwatin farko
    Show answer

    Answer: A Akwatin taimako

  13. 13.
    Fito da sifa a wadannan kalmomi.
    1. A.Yaro
    2. B.Fari
    3. C.Karkashi
    4. D.Gobe
    Show answer

    Answer: B Fari

  14. 14.
    He bought a new book. Za a iya fassara wannan da: Ya ........ sabon littafi
    1. A.sayo
    2. B.aro
    3. C.kyautar da
    4. D.bayar da
    Show answer

    Answer: B aro

  15. 15.
    Human Rights Watch Fassarar wannan ita ce Kungiyar kula da ------- 'Dan' Adam.
    1. A.hakkin
    2. B.lokaci
    3. C.tarbiyyar
    4. D.tanhin
    Show answer

    Answer: A hakkin

  16. 16.
    INSHA'I "Tsakanin likita da malamin makaranta wa ya fi muhimmanci ga jama'a". Wannan misali ne na insha'in
    1. A.musu
    2. B.bayani
    3. C.labari
    4. D.muhawara
    Show answer

    Answer: D muhawara

  17. 17.
    Inshaʼ in da ake zayyana wa mai karatu hoton abu a zuciyarsaʼ shi ne
    1. A.labari
    2. B.hujjatau
    3. C.muhawara
    4. D.siffatau
    Show answer

    Answer: A labari

  18. 18.
    Jam'in kalmomin 'kwando da kezaʼ na karewa da dafin ........ da
    1. A.-una-ji
    2. B.aye-oyi
    3. C.-obi-ra
    4. D.-uka-ai
    Show answer

    Answer: A -una-ji

  19. 19.
    Kalmar tilo na nufin abu
    1. A.da yawa
    2. B.babba
    3. C.kadan
    4. D.daya
    Show answer

    Answer: D daya

  20. 20.
    Kawo sunan wannan alamar da ke cikin baka (-)
    1. A.Alamar dakatawa
    2. B.Alamar tambaya
    3. C.Karan d'ori
    4. D.Baka biyu
    Show answer

    Answer: C Karan d'ori

  21. 21.
    Mene ne amfanin baka biyu?
    1. A.Cikakkiyar dakatawa
    2. B.Karin bayani
    3. C.Nuna tambaya
    4. D.Jeranta bayanı
    Show answer

    Answer: B Karin bayani

  22. 22.
    Newspaper vendors Za a iya fassara wannan da masu
    1. A.rubuta jaridu
    2. B.sayar da jaridu
    3. C.buga jarida
    4. D.neman labarai
    Show answer

    Answer: B sayar da jaridu

  23. 23.
    School billboard. Allon
    1. A.rubutun makaranta
    2. B.sanarwar makaranta
    3. C.rubutun yaran makaranta
    4. D.nuna makaranta
    Show answer

    Answer: D nuna makaranta

  24. 24.
    She washed her school uniform. Fassarar wannan ita ce Ta wanke. ............ makaranta
    1. A.kayan
    2. B.takalmin
    3. C.jakar
    4. D.rigar
    Show answer

    Answer: A kayan

  25. 25.
    The students are hardworking. Daidai yake da; daliban na da
    1. A.kokari
    2. B.fushi
    3. C.aiki
    4. D.hankali
    Show answer

    Answer: A kokari

  26. 26.
    Tsamo kalmar wakilin suna mutunm na biyu namiji kurma tilo
    1. A.Ni
    2. B.Kai
    3. C.Shi
    4. D.Mu
    Show answer

    Answer: C Shi

  27. 27.
    Tsamo wakilin suna mutum na daya kurma tilo
    1. A.Ke
    2. B.Ni
    3. C.Kai
    4. D.Mu
    Show answer

    Answer: C Kai

  28. 28.
    Tsinin harshe da hanka kan hade su saki wajen furta
    1. A./g/
    2. B./n/
    3. C./m/
    4. D./b/
    Show answer

    Answer: A /g/

  29. 29.
    Wane baki ne ba bahanke ba?
    1. A./z/
    2. B./m/
    3. C./d/
    4. D./g/
    Show answer

    Answer: A /z/

  30. 30.
    Wani harshe ne a harabar tafkin Chadi ya haifar da harshen Hausa in ji ra'in
    1. A.Hasumiyar babila
    2. B.Hausa bakwai
    3. C.Habasha
    4. D.Ajiyar Allah
    Show answer

    Answer: A Hasumiyar babila

  31. 31.
    Wanne ne aka rubuta daidai?
    1. A.Nakan
    2. B.Ya kan
    3. C.Na kan
    4. D.Yake
    Show answer

    Answer: A Nakan

  32. 32.
    Ware bare
    1. A.Handa
    2. B.Hanka
    3. C.Lebba
    4. D.Ganda
    Show answer

    Answer: C Lebba

  33. 33.
    Ware bare dangane da jam'i.
    1. A.Riga
    2. B.Rafi
    3. C.Hula
    4. D.Lambu
    Show answer

    Answer: B Rafi

  34. 34.
    Ware bare dangane da jinsi.
    1. A.Mota
    2. B.Hula
    3. C.Fata
    4. D.Gida
    Show answer

    Answer: A Mota

  35. 35.
    Ware bare dangane da sakin layi
    1. A.Rufe magana
    2. B.Jeranta hujjoji
    3. C.Jeranta tunani
    4. D.Kulla jawabi
    Show answer

    Answer: A Rufe magana

  36. 36.
    Ware bare dangane da suna.
    1. A.Rafi
    2. B.Shara
    3. C.Kwano
    4. D.Gida
    Show answer

    Answer: B Shara

  37. 37.
    Ware bare dangane da wasika.
    1. A.Kwanan wata
    2. B.Kanu
    3. C.Adireshi
    4. D.Musu
    Show answer

    Answer: D Musu

  38. 38.
    Ware bare.
    1. A./f/
    2. B./t/
    3. C./b/
    4. D./d/
    Show answer

    Answer: B /t/

  39. 39.
    Wata yarinya siririya ta zo' Fito da kalımar sifa a wanian jirnlar.
    1. A.Wata
    2. B.Siriya
    3. C.Yarinya
    4. D.Ta
    Show answer

    Answer: B Siriya

Printing is turned off here to protect the question bank. Get the SmarTest app to study offline.

More free Hausa papers

JAMB Hausa 2017–2020 is in the app

The latest five years of each paper are free here. The SmarTest app has every year we hold, a worked explanation for each answer, and timed mock exams. It works offline.

Get the app

Android, Windows, Mac and Linux