Skip to content

Hausa past questions: JAMB UTME 2025

79 objective questions, with answers. Free to read and practise.

Sit this paper

79 questions, one at a time, marked as you go or at the end. No account needed.

  1. 1.
    'Mai doki ya yi dokin barawo" yana nufin me?
    1. A.Taimakawa ba tare da sani ba
    2. B.Hukunci
    3. C.Wauta
    4. D.Gaskiya
    Show answer

    Answer: A Taimakawa ba tare da sani ba

  2. 2.
    "Ali ya sayi keke." Wace irin jimla ce wannan?
    1. A.Jimlar tambaya
    2. B.Jimla mai sauki
    3. C.Jimla mai tarin bayanai
    4. D.Jimla mai rassa
    Show answer

    Answer: B Jimla mai sauki

  3. 3.
    "Biri ya dauki kaza ya gudu" misali ne na me?
    1. A.Karin magana
    2. B.Baka
    3. C.Wasan kwaikwayo
    4. D.Baƙo
    Show answer

    Answer: D Baƙo

  4. 4.
    "Gidan nan babba ne." Mene ne bayanin magana?
    1. A.Gidan nan
    2. B.Babbane
    3. C.Gidan
    4. D.Ne
    Show answer

    Answer: B Babbane

  5. 5.
    "Goron Sallah" yana cikin wane nau'in adabi?
    1. A.Tatsuniya
    2. B.Adabin baka
    3. C.Adabin Turanci
    4. D.Adabin zamani
    Show answer

    Answer: B Adabin baka

  6. 6.
    "Ina da kudi amma_______ba su da komai."
    1. A.kai
    2. B.su
    3. C.mu
    4. D.ni
    Show answer

    Answer: B su

  7. 7.
    "Ina son________" Wacce kalma za ta cika gibin?
    1. A.Karatu
    2. B.Tsawo
    3. C.Gashi
    4. D.Doki
    Show answer

    Answer: A Karatu

  8. 8.
    "Kada ka yi magana." Wane irin jimla ce wannan?
    1. A.Jimlar bayani
    2. B.Jimlar umarni
    3. C.Jimlar mamaki
    4. D.Jimlar tambaya
    Show answer

    Answer: B Jimlar umarni

  9. 9.
    "Littafin ______ne." Wace kalma ce take nuna mallaka?
    1. A.nawa
    2. B.SU
    3. C.shi
    4. D.ka
    Show answer

    Answer: A nawa

  10. 10.
    "Mu_____cin abinci."
    1. A.ci
    2. B.ka
    3. C.na
    4. D.ke
    Show answer

    Answer: A ci

  11. 11.
    "Shiru kamar mako" yana nufin -
    1. A.Hayaniya
    2. B.Farin ciki
    3. C.Fushi
    4. D.Tsananin shiru
    Show answer

    Answer: D Tsananin shiru

  12. 12.
    "Sun karanta littafi." Wace kalma ce abin aiki (object)?
    1. A.Sun karanta
    2. B.Littafi
    3. C.Sun
    4. D.Karanta
    Show answer

    Answer: B Littafi

  13. 13.
    "Waka da kida" ana amfani da su ne wajen me?
    1. A.Karatu
    2. B.Bikin gargajiya
    3. C.Barci
    4. D.Cin abinci
    Show answer

    Answer: B Bikin gargajiya

  14. 14.
    "Ya kamata kowa ya yi aiki tukuru." Wannan jimla na nuna -
    1. A.Damuwa
    2. B.Shawara ko nasiha
    3. C.Rashin kulawa
    4. D.Horo
    Show answer

    Answer: B Shawara ko nasiha

  15. 15.
    "Yarinya mai kyau ce." Wace ce jimla mai suna?
    1. A.Yarinya
    2. B.Yarinya mai kyau
    3. C.Ce
    4. D.Mai kyau
    Show answer

    Answer: B Yarinya mai kyau

  16. 16.
    "Zan je makaranta gobe in Allah ya so." Me "in Allah ya so" ke nufi?
    1. A.Kalmar sharaɗi
    2. B.Sashin lokaci
    3. C.Faďakarwa
    4. D.Kalmar sha'awa
    Show answer

    Answer: A Kalmar sharaɗi

  17. 17.
    A jimla "Mu tafi gida", wace kalma ce take nuna mai aiwatar da aiki?
    1. A.Tafi
    2. B.Ba wata
    3. C.Mu
    4. D.Gida
    Show answer

    Answer: C Mu

  18. 18.
    A wane hali ne ake amfani da karin magana: *Komai nisan jifa kasa zai sauka *?
    1. A.Lokacin baƙin ciki
    2. B.Lokacin gargaɗi
    3. C.Lokacin nasara
    4. D.Lokacin farin ciki
    Show answer

    Answer: B Lokacin gargaɗi

  19. 19.
    Akasin tsoro shi ne
    1. A.Jarumta
    2. B.Duhu
    3. C.Karfi
    4. D.Fushi
    Show answer

    Answer: A Jarumta

  20. 20.
    Haruffan murya (vowel sounds) a harshen Hausa nawa ne?
    1. A.6
    2. B.5
    3. C.7
    4. D.9
    Show answer

    Answer: D 9

  21. 21.
    Hausa tana cikin wace rukuni na harsuna?
    1. A.Indo-European
    2. B.Afro-Asiatic
    3. C.Bantu
    4. D.Niger-Congo
    Show answer

    Answer: B Afro-Asiatic

  22. 22.
    Idon Matambayi yana daga cikin wane nau'i na adabi?
    1. A.Wasan kwaikwayo
    2. B.Waka
    3. C.Makala
    4. D.Labari
    Show answer

    Answer: D Labari

  23. 23.
    Jimlar 'Mun kammala aikin kafin yamma' tana nuni da -
    1. A.Aiki da ake yi yanzu
    2. B.Aiki da ya wuce
    3. C.Aiki da za a yi
    4. D.Aiki mara tabbas
    Show answer

    Answer: B Aiki da ya wuce

  24. 24.
    Kalmar *madalla* tana nufin:
    1. A.Godiya
    2. B.Tuna
    3. C.Yabo
    4. D.Zargi
    Show answer

    Answer: C Yabo

  25. 25.
    Kalmar da ke nuni da halin rashin adalci ita ce -
    1. A.Tausayi
    2. B.Gaskiya
    3. C.Duniya
    4. D.Cin hanci
    Show answer

    Answer: D Cin hanci

  26. 26.
    Karanta wannan bangare na labari sosai kafin ka amsa tambayoyin daga 1 zuwa 5: "A lokacin da Nasiru ya baro kauyen su zuwa birni domin neman ilimi, bai san cewa rayuwa za ta sauya masa ba. A kauye, Nasiru ya saba da zaman lafiya da taimakon juna. Amma a birni, ya gamu da sabani iri-iri. A kwana na farko a makarantar kwana, aka sace masa jakar tufafi. Wannan ya sa ya zauna cikin damuwa har ya kasa fita zuwa aji. Malam Isyaku, shugaban dalibai, ne ya lura da halin da Nasiru ke ciki. Ya kira shi, ya ji labarinsa, sannan ya ba shi sabbin kaya da littattafai. Wannan kyakkyawan aiki ya karfafa Nasiru har ya fara samun sabbin abokai. Bayan shekara uku, Nasiru ya kammala karatu cikin girmamawa, ya kuma dawo kauyensu don ya kafa makaranta ta kansa." Wane hali Nasiru ya saba da shi a kauye?
    1. A.Fada da hassada
    2. B.Lafiya da taimakon juna
    3. C.Kisan kai da kiyayya
    4. D.Raini da ha'inci
    Show answer

    Answer: B Lafiya da taimakon juna

  27. 27.
    Ma'anar bakake masu murya ita ce -
    1. A.Haruffan kowane lokaci
    2. B.Haruffan guda biyu a wuri ɗaya
    3. C.Haruffan da ba sa da sauti
    4. D.Haruffan da ke da sauti
    Show answer

    Answer: D Haruffan da ke da sauti

  28. 28.
    Ma'anar kalmar gajiya ita ce -
    1. A.Kasala
    2. B.Jin daɗi
    3. C.Lura
    4. D.Natsuwa
    Show answer

    Answer: A Kasala

  29. 29.
    Ma'anar karin magana 'Hannu daya baya daukar jinka' ita ce -
    1. A.A taimaka wa juna
    2. B.A zauna lafiya
    3. C.A yi sauri
    4. D.A ci gaba da karatu
    Show answer

    Answer: A A taimaka wa juna

  30. 30.
    Ma'anar karin magana "Hannu daya baya daukar jinka" ita ce -
    1. A.Ba a iya cin nasara kai kaɗai
    2. B.Wani ba ya son taimako
    3. C.Karfi yana a hannu
    4. D.Ba a iya daukar kaya da hannu guda
    Show answer

    Answer: A Ba a iya cin nasara kai kaɗai

  31. 31.
    Me ake kira "Rubutun Ajami"?
    1. A.Rubutun Larabci
    2. B.Rubutun Faransanci
    3. C.Rubutun Yarbanci
    4. D.Rubutun Turanci
    Show answer

    Answer: A Rubutun Larabci

  32. 32.
    Me ake nufi da "zube" a cikin adabin Hausa?
    1. A.Bako
    2. B.Waka
    3. C.Labari rubutacce
    4. D.Wasan kwaikwayo
    Show answer

    Answer: C Labari rubutacce

  33. 33.
    Me ya sa Aliyu ke ganin ya kamata a dawo da sana'o'in gargajiya?
    1. A.Don bunkasa tattalin arziki
    2. B.Don samun aiki a birni
    3. C.Don rage zaman banza
    4. D.Don a koyar da su a makaranta
    Show answer

    Answer: A Don bunkasa tattalin arziki

  34. 34.
    Me yasa Amina ta ki komawa makaranta bayan hutu?
    1. A.Saboda tana da aiki a gida
    2. B.Saboda ta yi fushi da malamai
    3. C.Saboda ta samu sabon aiki
    4. D.Saboda ba ta da kudin komawa
    Show answer

    Answer: D Saboda ba ta da kudin komawa

  35. 35.
    Menene aikin bako a adabin Hausa?
    1. A.Fadakar da yara cikin wasa
    2. B.Kara yawan waƙoƙi
    3. C.Samun labari na gaskiya
    4. D.Taimakawa wajen cin abinci
    Show answer

    Answer: A Fadakar da yara cikin wasa

  36. 36.
    Menene gwaninta na marubucin littafin *Ruwan Bagaja *?
    1. A.Tsoro da mamaki
    2. B.Nasiha da ilmantarwa
    3. C.Ban dariya da nishadi
    4. D.Dabara da karfin hali
    Show answer

    Answer: B Nasiha da ilmantarwa

  37. 37.
    Menene ma'anar 'tsangwama' a cikin Hausa?
    1. A.Girman kai
    2. B.Tsangwama
    3. C.Kiyayya
    4. D.Cin zarafi
    Show answer

    Answer: D Cin zarafi

  38. 38.
    Menene manufar karin magana: *Ruwa baya tsami banza *?
    1. A.Babu abin damuwa
    2. B.Ruwa yakan tsami
    3. C.Komai yana da dalili
    4. D.Ruwa na da amfani
    Show answer

    Answer: C Komai yana da dalili

  39. 39.
    Menene manufar tatsuniya a al'adar Hausawa?
    1. A.Nishaďi kaɗai
    2. B.Koyar da dabi'a
    3. C.Karfafa karya
    4. D.Koya lalaci
    Show answer

    Answer: B Koyar da dabi'a

  40. 40.
    Read the passage and answer questions below. "Akwai wani yaro mai suna Umar, wanda ke zaune a garin Funtua. Umar na da sha'awar karatu sosai, musamman kimiyya. Duk da cewa iyayensa ba su da karfi, suna dagewa wajen tallafa masa domin cimma burinsa. Kullum yana zuwa makaranta da wuri, yana kuma taimaka wa malamansa. Ranar wata gasa ta kimiyya, Umar ya lashe kyauta ta farko. Wannan ya sa aka yaba masa a makarantar gaba daya." Daga wane gari Umar ya fito?
    1. A.Gusau
    2. B.Kano
    3. C.Funtua
    4. D.Katsina
    Show answer

    Answer: C Funtua

  41. 41.
    Read the passage and answer questions below. "Akwai wani yaro mai suna Umar, wanda ke zaune a garin Funtua. Umar na da sha'awar karatu sosai, musamman kimiyya. Duk da cewa iyayensa ba su da karfi, suna dagewa wajen tallafa masa domin cimma burinsa. Kullum yana zuwa makaranta da wuri, yana kuma taimaka wa malamansa. Ranar wata gasa ta kimiyya, Umar ya lashe kyauta ta farko. Wannan ya sa aka yaba masa a makarantar gaba daya." Me ya sa iyayen Umar ke goyon bayansa?
    1. A.Don su ba shi aure
    2. B.Saboda su malamai ne
    3. C.Saboda suna da arziƙi
    4. D.Saboda suna so ya ci gaba
    Show answer

    Answer: D Saboda suna so ya ci gaba

  42. 42.
    Read the passage and answer questions below. "Akwai wani yaro mai suna Umar, wanda ke zaune a garin Funtua. Umar na da sha'awar karatu sosai, musamman kimiyya. Duk da cewa iyayensa ba su da karfi, suna dagewa wajen tallafa masa domin cimma burinsa. Kullum yana zuwa makaranta da wuri, yana kuma taimaka wa malamansa. Ranar wata gasa ta kimiyya, Umar ya lashe kyauta ta farko. Wannan ya sa aka yaba masa a makarantar gaba daya." Wane hali Umar ke nuna a makaranta?
    1. A.Girman kai
    2. B.Taimako
    3. C.Kasala
    4. D.Tawaye
    Show answer

    Answer: B Taimako

  43. 43.
    Read the passage and answer questions below. "Akwai wani yaro mai suna Umar, wanda ke zaune a garin Funtua. Umar na da sha'awar karatu sosai, musamman kimiyya. Duk da cewa iyayensa ba su da karfi, suna dagewa wajen tallafa masa domin cimma burinsa. Kullum yana zuwa makaranta da wuri, yana kuma taimaka wa malamansa. Ranar wata gasa ta kimiyya, Umar ya lashe kyauta ta farko. Wannan ya sa aka yaba masa a makarantar gaba ɗaya." Me Umar ya samu bayan gasar kimiyya?
    1. A.Korewa
    2. B.Sauyawa makaranta
    3. C.Kyauta
    4. D.Hukunci
    Show answer

    Answer: C Kyauta

  44. 44.
    Read the passage and answer questions below. "Akwai wani yaro mai suna Umar, wanda ke zaune a garin Funtua. Umar na da sha'awar karatu sosai, musamman kimiyya. Duk da cewa iyayensa ba su da karfi, suna dagewa wajen tallafa masa domin cimma burinsa. Kullum yana zuwa makaranta da wuri, yana kuma taimaka wa malamansa. Ranar wata gasa ta kimiyya, Umar ya lashe kyauta ta farko. Wannan ya sa aka yaba masa a makarantar gaba ɗaya." Mene ne Umar ke sha'awa sosai?
    1. A.Kasuwanci
    2. B.Noma
    3. C.Kwallon kafa
    4. D.Kimiyya
    Show answer

    Answer: D Kimiyya

  45. 45.
    Read the passage carefully and answer the questions that follow: Karanta wannan bangare na labari sosai kafin ka amsa tambayoyin daga 1 zuwa 5: "A lokacin da Nasiru ya baro kauyen su zuwa birni domin neman ilimi, bai san cewa rayuwa za ta sauya masa ba. A kauye, Nasiru ya saba da zaman lafiya da taimakon juna. Amma a birni, ya gamu da sabani iri-iri. A kwana na farko a makarantar kwana, aka sace masa jakar tufafi. Wannan ya sa ya zauna cikin damuwa har ya kasa fita zuwa aji. Malam Isyaku, shugaban dalibai, ne ya lura da halin da Nasiru ke ciki. Ya kira shi, ya ji labarinsa, sannan ya ba shi sabbin kaya da littattafai. Wannan kyakkyawan aiki ya karfafa Nasiru har ya fara samun sabbin abokai. Bayan shekara uku, Nasiru ya kammala karatu cikin girmamawa, ya kuma dawo kauyensu don ya kafa makaranta ta kansa." Me Nasiru ya yi bayan kammala karatu?
    1. A.Ya buɗe makaranta a kauye
    2. B.Ya koma kasuwanci
    3. C.Ya koma birni
    4. D.Ya tafi hutu
    Show answer

    Answer: A Ya buɗe makaranta a kauye

  46. 46.
    Read the passage carefully and answer the questions that follow: Karanta wannan bangare na labari sosai kafin ka amsa tambayoyin daga 1 zuwa 5: "A lokacin da Nasiru ya baro kauyen su zuwa birni domin neman ilimi, bai san cewa rayuwa za ta sauya masa ba. A kauye, Nasiru ya saba da zaman lafiya da taimakon juna. Amma a birni, ya gamu da sabani iri-iri. A kwana na farko a makarantar kwana, aka sace masa jakar tufafi. Wannan ya sa ya zauna cikin damuwa har ya kasa fita zuwa aji. Malam Isyaku, shugaban dalibai, ne ya lura da halin da Nasiru ke ciki. Ya kira shi, ya ji labarinsa, sannan ya ba shi sabbin kaya da littattafai. Wannan kyakkyawan aiki ya karfafa Nasiru har ya fara samun sabbin abokai. Bayan shekara uku, Nasiru ya kammala karatu cikin girmamawa, ya kuma dawo kauyensu don ya kafa makaranta ta kansa." Me ya sa Nasiru ya bar kauyensu?
    1. A.Domin neman ilimi
    2. B.Domin neman kuɗi
    3. C.Don samun lafiya
    4. D.Don ya je kasuwa
    Show answer

    Answer: A Domin neman ilimi

  47. 47.
    Read the passage carefully and answer the questions that follow: Karanta wannan bangare na labari sosai kafin ka amsa tambayoyin daga 1 zuwa 5: "A lokacin da Nasiru ya baro kauyen su zuwa birni domin neman ilimi, bai san cewa rayuwa za ta sauya masa ba. A kauye, Nasiru ya saba da zaman lafiya da taimakon juna. Amma a birni, ya gamu da sabani iri-iri. A kwana na farko a makarantar kwana, aka sace masa jakar tufafi. Wannan ya sa ya zauna cikin damuwa har ya kasa fita zuwa aji. Malam Isyaku, shugaban dalibai, ne ya lura da halin da Nasiru ke ciki. Ya kira shi, ya ji labarinsa, sannan ya ba shi sabbin kaya da littattafai. Wannan kyakkyawan aiki ya karfafa Nasiru har ya fara samun sabbin abokai. Bayan shekara uku, Nasiru ya kammala karatu cikin girmamawa, ya kuma dawo kauyensu don ya kafa makaranta ta kansa." Ta yaya Malam Isyaku ya taimaki Nasiru?
    1. A.Ya ba shi sabbin kaya da littattafai
    2. B.Ya kai shi asibiti
    3. C.Ya bashi kudin mota
    4. D.Ya fitar da shi daga makaranta
    Show answer

    Answer: A Ya ba shi sabbin kaya da littattafai

  48. 48.
    Read the passage carefully and answer the questions that follow: Karanta wannan bangare na labari sosai kafin ka amsa tambayoyin daga 1 zuwa 5: "A lokacin da Nasiru ya baro kauyen su zuwa birni domin neman ilimi, bai san cewa rayuwa za ta sauya masa ba. A kauye, Nasiru ya saba da zaman lafiya da taimakon juna. Amma a birni, ya gamu da sabani iri-iri. A kwana na farko a makarantar kwana, aka sace masa jakar tufafi. Wannan ya sa ya zauna cikin damuwa har ya kasa fita zuwa aji. Malam Isyaku, shugaban dalibai, ne ya lura da halin da Nasiru ke ciki. Ya kira shi, ya ji labarinsa, sannan ya ba shi sabbin kaya da littattafai. Wannan kyakkyawan aiki ya karfafa Nasiru har ya fara samun sabbin abokai. Bayan shekara uku, Nasiru ya kammala karatu cikin girmamawa, ya kuma dawo kauyensu don ya kafa makaranta ta kansa." Wani abu ne ya faru da Nasiru a kwanakin farko a birni?
    1. A.Ya rasa hanyar komawa gida
    2. B.An sace masa kaya
    3. C.Ya gamu da tsohon abokinsa
    4. D.An yanke masa jiki
    Show answer

    Answer: B An sace masa kaya

  49. 49.
    Su_______zuwa kasuwa." Wace kalma ta dace?
    1. A.ke
    2. B.ka
    3. C.kan
    4. D.na
    Show answer

    Answer: C kan

  50. 50.
    Wa ne ya taka rawa wajen kirkira tsarin rubutun Hausa na zamani?
    1. A.Malaman Larabci
    2. B.Manoman Arewa
    3. C.Daliban makarantun boko
    4. D.Mishinoni na Biritaniya
    Show answer

    Answer: D Mishinoni na Biritaniya

  51. 51.
    Wa ya rubuta Ruwan Bagaja?
    1. A.Ado Ahmad Gidan Dabino
    2. B.Alhaji Abubakar Imam
    3. C.Abubakar Gimba
    4. D.Sa'adu Zungur
    Show answer

    Answer: B Alhaji Abubakar Imam

  52. 52.
    Wace irin waka ce ake rerawa a bukukuwan aure?
    1. A.Wakar soyayya
    2. B.Wakar yankan rago
    3. C.Wakar daka shinkafa
    4. D.Wakar taya murna
    Show answer

    Answer: D Wakar taya murna

  53. 53.
    Wace irin waka ce ke amfani da abubuwan kida da rawa?
    1. A.Wakar Fada
    2. B.Wakar Zamani
    3. C.Wakar Baka
    4. D.Wakar Gargajiya
    Show answer

    Answer: D Wakar Gargajiya

  54. 54.
    Wace jumla ce ke nuna aiki dadi ne?
    1. A.Ta dauki kaya
    2. B.Ya karanta littafi
    3. C.Sun gina gida
    4. D.Ina jin dadin karatu
    Show answer

    Answer: D Ina jin dadin karatu

  55. 55.
    Wace ka'ida ce ke sa kalmomi su sauya fasali a cikin nahawun Hausa?
    1. A.Tsarin jumla
    2. B.Ka'idar girmamawa
    3. C.Ka'idar sarrafa kalmomi
    4. D.Tsarin lafazi
    Show answer

    Answer: C Ka'idar sarrafa kalmomi

  56. 56.
    Wace kalma ce ba suna ba ce a jumlar nan: *Ali ya sayi sabuwar mota *?
    1. A.ya
    2. B.Ali
    3. C.sayi
    4. D.mota
    Show answer

    Answer: A ya

  57. 57.
    Wace kalma ce ke aiki a matsayin 'sunan aiki' a cikin jimlar: 'Yaro ya gudu'?
    1. A.A
    2. B.Ya
    3. C.Yaro
    4. D.Gudu
    Show answer

    Answer: D Gudu

  58. 58.
    Wace kalma ce ke da alaka da ilimi?
    1. A.Abinci
    2. B.Barci
    3. C.Karatu
    4. D.Kuďi
    Show answer

    Answer: C Karatu

  59. 59.
    Wace kalma ce ke ɗauke da harafi mai ƙarfi (emphatic)?
    1. A.Baki
    2. B.Gida
    3. C.Kofa
    4. D.Fari
    Show answer

    Answer: C Kofa

  60. 60.
    Wace kalma ce ke nuna lokaci a jumlar nan: *Zan tafi gobe *?
    1. A.gobe
    2. B.Zan
    3. C.tafi
    4. D.Ina
    Show answer

    Answer: A gobe

  61. 61.
    Wace kalma ce ke nuna wurin da abin ke faruwa a jimla: 'Yara suna wasa a filin makaranta'?
    1. A.Yara
    2. B.Filin makaranta
    3. C.A
    4. D.Wasa
    Show answer

    Answer: B Filin makaranta

  62. 62.
    Wace kalma ce ke nuni da wurin da ake zuwa?
    1. A.Kasuwa
    2. B.Dawo
    3. C.Zauna
    4. D.Tafi
    Show answer

    Answer: A Kasuwa

  63. 63.
    Wace kalma ke nuna jam'in magana?
    1. A.Su
    2. B.Ta
    3. C.Shi
    4. D.Ya
    Show answer

    Answer: A Su

  64. 64.
    Wace waka ce ake rerawa lokacin haihuwa a gargajiyar Hausa?
    1. A.Wakar shan ruwan azumi
    2. B.Wakar yankan ruwa
    3. C.Wakar tarbar jariri
    4. D.Wakar tashi tsaye
    Show answer

    Answer: C Wakar tarbar jariri

  65. 65.
    Wadanne daga cikin wadannan kalmomi ne masu ma'anar kusanci?
    1. A.Gida - Gari
    2. B.Tsoho - Yaro
    3. C.Gida - Daki
    4. D.Kasuwa - Gona
    Show answer

    Answer: C Gida - Daki

  66. 66.
    Wadanne ne nau'ikan nau'in labari na tatsuniya?
    1. A.Zamani da tarihi
    2. B.Al'amura da abubuwa
    3. C.Kwakwalwa da almara
    4. D.Wasanni da waka
    Show answer

    Answer: C Kwakwalwa da almara

  67. 67.
    Wane bangare na harshe ne kalmar *dadi *?
    1. A.Suna
    2. B.Kari
    3. C.Aiki
    4. D.Sifa
    Show answer

    Answer: D Sifa

  68. 68.
    Wane daga cikin waɗannan bai shafi adabin baka ba?
    1. A.Rubutacciyar waka
    2. B.Zambo
    3. C.Tatsuniya
    4. D.Karin magana
    Show answer

    Answer: A Rubutacciyar waka

  69. 69.
    Wane jigo ne mafi rinjaye a cikin littafin 'Ruwan Bagaja' na Abubakar Imam?
    1. A.Fushin iyaye
    2. B.Neman magani
    3. C.Harkar kasuwanci
    4. D.Soyayya
    Show answer

    Answer: B Neman magani

  70. 70.
    Wane jigo ne ya fi fitowa a cikin In Da So Da Kauna?
    1. A.Kishi
    2. B.Kiyayya
    3. C.Ramawa
    4. D.Soyayya
    Show answer

    Answer: A Kishi

  71. 71.
    Wane nau'i ne kalmar *karatu* take a jumla: *Ina son karatu sosai *?
    1. A.Mai dauke da suna
    2. B.Aiki
    3. C.Sifa
    4. D.Suna
    Show answer

    Answer: D Suna

  72. 72.
    Wane nau'in karin magana ne: *Gabas ta gabas, yamma bata hana ta *?
    1. A.Karin magana mai ban dariya
    2. B.Karin magana mai kwatanci
    3. C.Karin magana mai nasiha
    4. D.Karin magana mai gargaɗi
    Show answer

    Answer: B Karin magana mai kwatanci

  73. 73.
    Wane salo ne ya fi dacewa da karin magana a Hausance?
    1. A.Sauki da zurfi
    2. B.Rashin ma'ana
    3. C.Dogon bayani
    4. D.Maimaici
    Show answer

    Answer: A Sauki da zurfi

  74. 74.
    Wane salo ne ya fi fitowa a cikin wakokin Aminu Ala?
    1. A.Salo na kwatanci
    2. B.Salo na ban dariya
    3. C.Salo na gargadi
    4. D.Salo na siyasa
    Show answer

    Answer: C Salo na gargadi

  75. 75.
    Wane yanayi ne kalmar *karya* ke nuni da shi?
    1. A.Gaskiya
    2. B.Aiki
    3. C.Halayya
    4. D.Abinci
    Show answer

    Answer: C Halayya

  76. 76.
    Wane yanayi ne ke cikin karin magana "Zomo ya fi barewa da gudu, sai dai ya fi ta jin tsoro"?
    1. A.Fahimta da hujja
    2. B.Gaskiya da barna
    3. C.Kiyayya
    4. D.Fadakarwa da ban dariya
    Show answer

    Answer: D Fadakarwa da ban dariya

  77. 77.
    Wani tsarin waƙa ke nuna maimaitawa don jaddada magana?
    1. A.Salo na boye magana
    2. B.Wakar aure
    3. C.Salo na maimaitawa
    4. D.Gajeriyar waka
    Show answer

    Answer: C Salo na maimaitawa

  78. 78.
    Wanne ne ya dace da "Yara sun ... "?
    1. A.Zo
    2. B.Zo ne
    3. C.Zo da
    4. D.Zo su
    Show answer

    Answer: D Zo su

  79. 79.
    Wanne salo ne ya fi yawa a cikin wakokin Hausa?
    1. A.Tunanin zuciya
    2. B.Aunar magana
    3. C.Maimaitawa
    4. D.Washe-washe
    Show answer

    Answer: C Maimaitawa

Printing is turned off here to protect the question bank. Get the SmarTest app to study offline.

More free Hausa papers

JAMB Hausa 2017–2020 is in the app

The latest five years of each paper are free here. The SmarTest app has every year we hold, a worked explanation for each answer, and timed mock exams. It works offline.

Get the app

Android, Windows, Mac and Linux