Hausa past questions: JAMB UTME 2021
39 objective questions, with answers. Free to read and practise.
Sit this paper
39 questions, one at a time, marked as you go or at the end. No account needed.
- 1.'Aliyu yana cin abinci kuma yana surutu'. Kalmar mahadi a nan ce.
- A.ci
- B.Aliyu
- C.kuma
- D.abinci
Show answerHide answer
Answer: C kuma
- 2.'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
- A.fadi
- B.Audu
- C.a rigingine
- D.ya fadi
Show answerHide answer
Answer: C a rigingine
- 3.'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga gaban wannnan jimlar.
- A.Shud'iya
- B.Malam
- C.Mota
- D.Jiya
Show answerHide answer
Answer: A Shud'iya
- 4.'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannnan jimla shi ne
- A.da
- B.shi
- C.yau
- D.aka
Show answerHide answer
Answer: B shi
- 5."Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannnan jimla ita ce
- A.fita
- B.da
- C.gida
- D.awakai
Show answerHide answer
Answer: A fita
- 6."Wani yaro fari ya rubuta jarabawa jiya. Kalmar da aka ja wa layi.......... ce"
- A.bayanau
- B.aikatau
- C.suna
- D.sifa
Show answerHide answer
Answer: D sifa
- 7."Zauna, kuma ka yi shiru" Wannnan misali ne na jimla
- A.bayyanau
- B.Korewa
- C.tabbatau
- D.umurtau
Show answerHide answer
Answer: D umurtau
- 8.Ana amfani da d'afin - una wajen jam'in duk wadannan in ban da
- A.rafi
- B.riga
- C.rumfa
- D.hula
Show answerHide answer
Answer: A rafi
- 9.AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alal misali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ga Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye. Yaron da aka haifi lokacin ruwan sama shi ne
- A.Damina
- B.Dandare
- C.Ciwake
- D.Magawata
Show answerHide answer
Answer: A Damina
- 10.AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye. Yaron da aka haifi lokacin ruwan sama shi ne
- A.Asabar
- B.Laraba
- C.Litinin
- D.Alhamis
Show answerHide answer
Answer: A Asabar
- 11.AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Ana kiran yarinya da suna Subdu idan an haife ta ranar
- A.Litinin
- B.Juma'a
- C.Alhamis
- D.Laraba
Show answerHide answer
Answer: A Litinin
- 12.AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Duk wadannan sunayen lokaci ne in ban da
- A.Ciwake
- B.Altine
- C.Dandare
- D.Magawata
Show answerHide answer
Answer: B Altine
- 13.Bayana a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
- A.aikatau
- B.sifa
- C.adadi
- D.jam'i
Show answerHide answer
Answer: A aikatau
- 14.Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa su nawa ne a cikin wannnan jimla?
- A.Uku
- B.Hudu
- C.Biyar
- D.Biyu
Show answerHide answer
Answer: A Uku
- 15.Dalidai yake da; daliban na da
- A.kokari
- B.hankali
- C.aiki
- D.fushi
Show answerHide answer
Answer: A kokari
- 16.Fati ta ga akuya wadda ta shanye ruwa." Wannnan jimla..........ce.
- A.korau
- B.sassauka
- C.nuftau
- D.sarkakkiya
Show answerHide answer
Answer: B sassauka
- 17.First aid box
- A.Agajin akwatin farko
- B.Akwatin farkon agaji
- C.Akwatin taimako
- D.Akwatin agajin gaggawa
Show answerHide answer
Answer: C Akwatin taimako
- 18.Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
- A.Ku
- B.Ita
- C.Mu
- D.Su
Show answerHide answer
Answer: D Su
- 19.Gano jimla kora wa wad'annan.
- A.Ta yi zugum
- B.Ya zo jiya
- C.Ta iya kitso
- D.Kar ka zo gobe
Show answerHide answer
Answer: B Ya zo jiya
- 20.HARSHE: NAHAWU Lokaci Na Yanzu II shi ne mai manunin lokaci
- A.-na
- B.za
- C.-ke
- D.-kan
Show answerHide answer
Answer: C -ke
- 21.He bought a new book. Za a iya fassara wannnan da: Ya....... sabon littafi
- A.aro
- B.bayar da
- C.sayo
- D.kyautar da
Show answerHide answer
Answer: C sayo
- 22.Human Rights Watch Fassarar wannnan ita ce ________ 'Dan' Adam.
- A.lokacin
- B.tarbiyyar
- C.hakkin
- D.tanhin
Show answerHide answer
Answer: C hakkin
- 23.Jam'in Boyayye - Boyayyu. Korar re -
- A.Korarra
- B.Korarru
- C.Korarruwa
- D.Korarriya
Show answerHide answer
Answer: B Korarru
- 24.Kalmar da aka ja wa layi..........ce.
- A.bayanau
- B.suna
- C.sifa
- D.aikatau
Show answerHide answer
Answer: D aikatau
- 25.Newspaper vendors Za a iya fassara wannnan da masu
- A.neman labarai
- B.sayar da jaridu
- C.rubuta jaridu
- D.buga jarida
Show answerHide answer
Answer: B sayar da jaridu
- 26.School billboard. Allon
- A.Sanarwar Makaranta
- B.nuna makaranta
- C.rubutun makaranta
- D.rubutun yaran makaranta
Show answerHide answer
Answer: B nuna makaranta
- 27.She washed her school uniform. Fassarar wannnan ita ce Ta wanke.......... makaranta
- A.jakar
- B.rigar
- C.kayan
- D.takalmin
Show answerHide answer
Answer: C kayan
- 28.Tsamo kalmar wakilin suna mutum na biyu namiji kurma tilo
- A.Kai
- B.Mu
- C.Ni
- D.Shi
Show answerHide answer
Answer: D Shi
- 29.Tsamo wakilin suna na daya kurma tilo
- A.Ni
- B.Ke
- C.Mu
- D.Kai
Show answerHide answer
Answer: B Ke
- 30.Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimla......... ce
- A.tambayau
- B.Karfafawa
- C.bayani
- D.korewa
Show answerHide answer
Answer: A tambayau
- 31.Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
- A.Huhu-huhu yake sayar da goronsa
- B.Koriyar mota ta fi
- C.Rigar da ta kone baka ce
- D.Nan-nan ya kasa kai damin dawa
Show answerHide answer
Answer: D Nan-nan ya kasa kai damin dawa
- 32.Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
- A.Audu ya ci nama.
- B.Akuyar Bello ta mutu.
- C.Jamila ta iya tuwo.
- D.Keken Gambo kore ne.
Show answerHide answer
Answer: B Akuyar Bello ta mutu.
- 33.Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
- A.ita
- B.ku
- C.ke
- D.kai
Show answerHide answer
Answer: A ita
- 34.Wanne ne ba sunan yanka ba?
- A.Najeriya
- B.Abuja
- C.Gambo
- D.Audu
Show answerHide answer
Answer: C Gambo
- 35.Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
- A.Korama
- B.Takarda
- C.Littafi
- D.Katifa
Show answerHide answer
Answer: C Littafi
- 36.Ware bare dangane da jam'i.
- A.Lambu
- B.Hula
- C.Riga
- D.Rafi
Show answerHide answer
Answer: D Rafi
- 37.Ware bare dangane da jinsi.
- A.Gida
- B.Mota
- C.Fata
- D.Hula
Show answerHide answer
Answer: B Mota
- 38.Ware bare dangane da sa sunayen yanka.
- A.Danlami
- B.Danladi
- C.Balarabe
- D.Audu
Show answerHide answer
Answer: B Danladi
- 39.Wata yarinya siririya ta zo.' Fito da kalmar sifa a wannan jimlar.
- A.Yarinya
- B.Ta
- C.Siriya
- D.Wata
Show answerHide answer
Answer: C Siriya
Printing is turned off here to protect the question bank. Get the SmarTest app to study offline.
More free Hausa papers
JAMB Hausa 2017–2020 is in the app
The latest five years of each paper are free here. The SmarTest app has every year we hold, a worked explanation for each answer, and timed mock exams. It works offline.
Android, Windows, Mac and Linux