Hausa past questions: JAMB UTME 2024
37 objective questions, with answers. Free to read and practise.
Sit this paper
37 questions, one at a time, marked as you go or at the end. No account needed.
- 1.'Baba na cin abinci yanzu.' Kalmar suna a wannan jimla ita ce
- A.Baba
- B.cin
- C.abinci
- D.na
Show answerHide answer
Answer: C abinci
- 2.'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
- A.Malam
- B.Mota
- C.Shud'iya
- D.Jiya
Show answerHide answer
Answer: C Shud'iya
- 3.'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne
- A.shi
- B.da
- C.aka
- D.yau
Show answerHide answer
Answer: A shi
- 4.'Wani saurayi fari yana shara. Aikatau a wannan jimla ita ce
- A.fari
- B.saurayi
- C.shara
- D.yana
Show answerHide answer
Answer: D yana
- 5."Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
- A.awakai
- B.da
- C.gida
- D.fita
Show answerHide answer
Answer: A awakai
- 6.Ana amfani da d'afin - una wajen jam'in duk wadannam in ban da
- A.rafi
- B.hula
- C.rumfa
- D.riga
Show answerHide answer
Answer: A rafi
- 7.Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
- A.jam'i
- B.sifa
- C.aikatau
- D.adadi
Show answerHide answer
Answer: B sifa
- 8.Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
- A.Biyu
- B.Biyar
- C.Hudu
- D.Uku
Show answerHide answer
Answer: A Biyu
- 9.Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai d: kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora. Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban daDamukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai d: kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora. Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban da
- A.kinibibi
- B.barna
- C.keta
- D.gulma
Show answerHide answer
Answer: B barna
- 10.Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai da kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Damukowa yana kiwon wadannan dabbobi in ban da.
- A.jakai
- B.rakuma
- C.macizai
- D.kaji
Show answerHide answer
Answer: D kaji
- 11.Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai da kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Ware bare.
- A.Makiyaya
- B.Maharba
- C.Manoma
- D.Madora
Show answerHide answer
Answer: D Madora
- 12.Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai di kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Wane abu ne mutanen garin Gunu ba su nomawa?
- A.Dawa
- B.Gyada
- C.Auduga
- D.Masara
Show answerHide answer
Answer: C Auduga
- 13.Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai di kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya saa yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora Damukowa ya fito daga
- A.Akope
- B.Gwada
- C.Badum
- D.Gunu
Show answerHide answer
Answer: A Akope
- 14.Duk wad'annan sunan gagara-kirga ne in ban da.
- A.toka
- B.ruwa
- C.itace
- D.suma
Show answerHide answer
Answer: C itace
- 15.Fassara wadannan: Headmaster.
- A.Shugaban aji
- B.Shugaban 'yan mata
- C.Shugaban d'alibai
- D.Shugaban makaranta
Show answerHide answer
Answer: D Shugaban makaranta
- 16.Fassara wadannan: I am thirsty.
- A.Ina jin barci
- B.Ina jin jiri
- C.Ina jin gajiya
- D.Ina jin yunwa
Show answerHide answer
Answer: A Ina jin barci
- 17.Fassara wadannan: Students' Union.
- A.Kungiyar direbobi
- B.Kungiyar dalibai
- C.Kungiyar malamai
- D.Kungiyar ma'aikata
Show answerHide answer
Answer: B Kungiyar dalibai
- 18.Fassara wadannan: They bought a new umbrella. Sun..........................lema.
- A.bata
- B.kawo
- C.sayo
- D.yaga
Show answerHide answer
Answer: C sayo
- 19.Fassara wadannan: Where is the bag?
- A.Ina jakar?
- B.Ina ludayin?
- C.Ina akushin?
- D.Ina kwanon?
Show answerHide answer
Answer: A Ina jakar?
- 20.Fati ta ga akuya wadda ta shanye ruwa." Wannan jimla
- A.sarkakkiya
- B.nufatau
- C.sassauka
- D.korau
Show answerHide answer
Answer: C sassauka
- 21.Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
- A.su
- B.ita
- C.ku
- D.mu
Show answerHide answer
Answer: A su
- 22.Gano jimla korau a wad'annan.
- A.Ya zo jiya
- B.Ta yi zugum
- C.Ta iya kitso
- D.Kar ka zo gobe
Show answerHide answer
Answer: D Kar ka zo gobe
- 23.Gano kalmar bayanau.
- A.ci
- B.Karkashi
- C.yi
- D.shaka
Show answerHide answer
Answer: C yi
- 24.Jam'in Boyayye - Boyayyu Korarre
- A.Korarruwa
- B.Korarriya
- C.Korarra
- D.Korarru
Show answerHide answer
Answer: D Korarru
- 25.Kande ita ce wadda aka haifa bayan
- A.mata
- B.mutuwar uwarta
- C.D mutuwar ubanta
- D.maza
Show answerHide answer
Answer: D maza
- 26.Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye. Yaron da aka haifa lokacin ruwan sama shi ne
- A.Magawata
- B.Ciwake
- C.Dandare
- D.Damina
Show answerHide answer
Answer: D Damina
- 27.Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Ana kiran yarinya da suna Subdu idan an haife ta ranar
- A.Asabar
- B.Alhamis
- C.Litinin
- D.Laraba
Show answerHide answer
Answer: A Asabar
- 28.Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Duk wadannan sunayen lokaci ne in ban da
- A.Ciwake
- B.Dandare
- C.Magawata
- D.Altine
Show answerHide answer
Answer: D Altine
- 29.Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Lantana ita ce aka haifa ranar
- A.Juma'a
- B.Laraba
- C.Alhamis
- D.Litinin
Show answerHide answer
Answer: D Litinin
- 30.Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar........... ce
- A.Karfafawa
- B.bayani
- C.tambayau
- D.korewa
Show answerHide answer
Answer: C tambayau
- 31.Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
- A.Akuya na kuka ainun
- B.Jaka mai launin kore
- C.Lami fara ce
- D.Mota mai ruwan kwai
Show answerHide answer
Answer: A Akuya na kuka ainun
- 32.Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
- A.Jamila ta iya tuwo
- B.Keken Gambo kore ne
- C.Akuyar Bello ta mutu
- D.Audu ya ci nama
Show answerHide answer
Answer: C Akuyar Bello ta mutu
- 33.Wakili ya auri wata farar yarinya." Kalmar da aka ja wa lay.............
- A.sifa
- B.aikatau
- C.bayanau
- D.suna
Show answerHide answer
Answer: B aikatau
- 34.Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
- A.kai
- B.ku
- C.ita
- D.ke
Show answerHide answer
Answer: C ita
- 35.Wanne ne ba sunan yanka ba?
- A.Gambo
- B.Abuja
- C.Audu
- D.Najeriya
Show answerHide answer
Answer: A Gambo
- 36.Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta 32 da ta 33.
- A.Katifa
- B.Takarda
- C.Korama
- D.Littafi
Show answerHide answer
Answer: D Littafi
- 37.Ware bare dangane da sunayen yanka.
- A.Danlami
- B.Balarabe
- C.Audu
- D.Danladi
Show answerHide answer
Answer: D Danladi
Printing is turned off here to protect the question bank. Get the SmarTest app to study offline.
More free Hausa papers
JAMB Hausa 2017–2020 is in the app
The latest five years of each paper are free here. The SmarTest app has every year we hold, a worked explanation for each answer, and timed mock exams. It works offline.
Android, Windows, Mac and Linux